Jima'i
Domin Magance Saurin Kawowa A Yayin Saduwa Da Iyali - Android Pols
Wednesday, May 3, 2023
0
Duk mai fama da matsalar saurin inzali (saurin kawowa) wannan fa'ida domin sa ce.
Sai ya nemi wadannan abubuwan kamar haka:
1 Man zaitun.
2 Man kaninfari.
3 Man simsim.
4 Man kwakwa.
Ya hade su waje daya ya rika zubawa a hannu yana shafe gaban sa dashi (Azzakarin sa) minti 15 kafin a kusanci iyali.
Zaka ga amfanin sa muddin aka jarraba, Allah yasa a dace.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment