Ya'yan Bagaruwa Ta Hausa Idan Aka Dakesu Aka Tankade Sai A Sami Garin Mai Laushi, Sai A Zuba Garin Kadan A Cikin Madarar Shanu (Pure Milk) Ba Madarar Gwangwani Ba..
Madarar Shanu Da Aka Tatsa, A Kada A Rinka Sha, Kofi Daya Da Safe, Kofi Daya Da Rana, Daya Da Dare, Kafin A Kwanta. Har Tsawon Sati Guda. In Sha Allahu Ulcer Zata Tafi, Tafiyar Har Abada.
Abin Lura: Asaka Garin Bagaruwar Kadan A Cikin Madara Mai Yawa.
Ga Wanda Cikinsa Baya Daukar Madara, A Kada Garin A Cikin Ruwa Asa Zuma A Sha.
Allah Ya Bada Lafiya.