Abubuwa Da Ya Zama Tilas Duk Wata Uwa Ta Koyawa 'Yarta Kafin Ta Aurar Da Ita - Android Pols



Ita 'ya mace tana bukatar kulawa ta musamman da iyaye ya zama wajibi akan su domin ita mace ba kamar namiji bane. Domin duk wani gida mace ce ke rike da ragamarsa.


Akwai muhimman abubuwa da dole sai mahafiya ce za ta iya Koyawa 'yarta su, duk kuwa uwar da tai Watsi ba ta Koyawa 'yarta wadannan abubuwan ba to gaskiya ta zalunce ta. 


A cikin wannan video za ku ji jerin wasu muhimman abubuwa da ya kamata ko ya zama wajibi duk wata uwa ta Koyawa 'yarta su tun kafin ta aurar da ita.


Ku latsa nan ku kalli video 👇👇👇

 Abubuwa Da Ya Zama Tilas Duk Wata Uwa Ta Koyawa 'Yarta Kafin Ta Aurar Da Ita

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post