Safiyyah Umar Chalawa, tsohuwar matar Adam A. Zango, ta wallafa zafafan hotuna uku a soshiyal midiya mako biyu bayan sakin ta da jarumin ya yi. A ɗaya hoton, ta na rungume da 'yar ta, Diana.
Jama'a ne dai ke ta bayyana ra'ayoyinsu bayan ta Wallafa hotunan a shafinta na Instagram inda wasu ke cewa ba ta nuna damuwarta kan rabuwar da ta yi da mijinta ba.
Shin yaya kuke kallon wannan al'amari?