Yadda Ake Magance Cutar Sanyi (infection) Kowane Iri Ga Ma'aurata - Android Pols




Cutar sanyi ciwo ne da ke addabar dukkan ma'aurata, wanda hakan ke range musu jindadin zamantakewar aure. 


Idan kuna son ku magance wannan matsalar ta ciwon sanyi sai ku nemi wadannan abubuwan kamar haka :


(1) Sassaken Baure.


(2) Citta.


(3) Kanun fari.


(4) Tafarnuwa


(5) Na mijin Goro.


Za ku hada su waje daya ku dake su duka sai ku tankade su, ku debi kamar cokali 2 a zuba a cikin ruwa kamar Kofi 3. Sai a tafasa sosai a tace ruwan ki rinka shan rabin Kofi da safe shima mijin rabin Kofi.


Haka da Rana za ku sha rabin Kofi da dare ma hakan dai za ku sha.


Ku yi ta yin hakan a kullum har na tsawon sati 2 zuwa 3, da yardar Allah duk wani nau'in cutar sanyi (infection) za ku rabu dashi ku samu lafiya.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post