Shin kuna so ku yi kiba? Ga wani sirri da zai sa jikin ku yai kiba - Android Pols




Wacce take so jikinta yayi kyau taga tana cikowa, fatarta tayi kyau da haske, to ga wani sirrin da za ku yi amfani dashi kamar haka. 


1. lemon Zaki guda daya 

2. lemon tsami guda daya 

3. kwanduwar kwai daya 

4. zuma mai kyau

5. Kwanduwar kwai 


Idan Kun tanadi wadannan abubuwan da muka lissafa, da farko sai a matse ruwan Zaki da lemon tsami a waje daya, sai a fasa kwai guda daya a yi amfani da kwanduwar kwan.


sai a sa ta a cikin ruwan lemon, a zuba kuma zuma mai kyau babban cokali uku, sai a juya a sha. Amma da safe za’a rika sha tun kafin aci wani abu.


A yi hakan kullum har zuwa tsawon sati 2, za'a yi mamaki sosai domin za ku ga yadda jikinku zai canja yai kiba. 


Da fatan idan an gwada ya yi za'a sanarwa da sauran mutane masu bukatar hakan. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post