Sakamakon bincike da wasu masana suka gudanar a jami'ar Delta dake ƙasar Birtaniya, Sun bayyana cewa shaƙar warin tusa na da Matuƙar amfani a jikin mutum.
Sun ce shaƙar warin tusa na kare mutum daga kamuwa dag cututtuka kamar su sanyin ƙashi daji ko kuma sankara da wasu cututtukan.
Jagoran wannan binciken Mark Wu ya bayyana cewa warin tusa na ɗauke da sinadarin AP 30 wanda ke kare mutum daga kamuwa da cututtuka.
Ga Amfanin Warin Tusa a Jikin Mutum
1. Yana kare mutum daga kamuwa da cututtukan dake kama zucíya.
2. Yana kare mutum daga kamuwa da cutar shanyewar ɓangaren Jíkí.
3. Warin tusa na kare mutum daga kamuwa daga yawan mantuwa.
4. Yana kuma kare mutum daga kamuwa da Cutar dajin dake kama dubura.
5. Warin tusa na kare mutum daga kamuwa da cutar sanyin ƙashi.
Mark ya kuma ce banka wa juna musamman ma’aurata tusa a hanci ba abu ne da za a riƙa jin kunya a kai ba, domin ya na da wani sinadarin da ke kara danƙon soyayya a tsakanin su.
A dalilin haka Mark yake ƙara yin kira ga masoya da ma’aurata da su riƙa yi wa juna tusa mai ɗoyin gaske saboda sabonta soyayya a tsakanin su sannan kuma da samun lafiya mai nagarta.