'Yan mata da yawa suna zubar da damar su tun a farkon shekarunsu na balaga wanda a lokacin suke samun manema sosai dake fitowa suna son aurensu amma sai su ce su ba lokacin za su yi aure ba.
Wasu matan kuma wasu dabi'un su da suke yi ne suke tunanin za su yi shekaru a haka sai daga baya kuma su yi nadama.
A cikin wannan video za ku ji kuskuren da 'yan mata ke aikatawa dake jawo musu dadewa ba su yi aure ba.
Ku latsa nan ku kalli video 👇👇👇
Manyan Kuskuren Da Mata Ke Tafkawa Har Su Tsufa Ba Su Yi Aure Ba