Maganin Sanyin Mara Na Maza Da Mata A Saukake - Android Pols - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Maganin Sanyin Mara Na Maza Da Mata A Saukake - Android Pols




Yau ma Cikin Hukuncin Ubangiji mun samu nasarar gano maganin sanyin mara da ya addabi Al ummar Annabi.


Ga wadanda suke fama da wannan matsala ku nemi wadannan abubuwan kamar haka, 

- Citta 

- Tafarnuwa 

- Turmeric 

- Kanumfari 

- Ruwan Zam-Zam 


Idan an samu wadannan abubuwa, sai a yankasu zuwa kanana, amma a tabbatar an kankare bayan tumeric, kuma a cire bawon tafarnuwa.


Sai a samu robar "Eva ko Faro" ko wata makamancinta a zuba wannan kayan da aka yanka, sai a zuba ruwan zam-zam a ciki a cikata amma kar ta kawo har baki.


A ajiyeshi tsawon kwana daya da wuni guda, bayan wannan adadin sai asha karamin Kofi da safe har tsawon sati uku Insha Allah za'a dace. 


Sharadi!!

A tabbatar an ajiyeshi awaje mai sanyi, kuma kar abari Yaro yasha, ko mace mai Juna biyu da ya haura wata Hudu. Katabbatar kaci abinci kafin kasha, masu matsalar Ulcer su zuba Zuma a ciki kafin su sha.


Allah Yasa adace.


Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel