'Yan uwa da dama masu tambaya akan hanya wacce za su bi domin karawa Al'aura girma tsawo da kuma Kauri. A yau ga wata sabuwar hanya wacce za'a bi wajen ganin sha'anin ka ya girmama yayi karfi da kauri da tsawo a cikin sauki a gida.
Sannan wannan hanya har wanda baya da aure zai iya amfani da ita, domin ba ta tayar da sha'awa ko ɗaga hankali, balle mutum yace ya rasa yadda zaiyi.
Amma yana da kyau ku sani cewa shifa girman gaba ba yadda muke dauka yake ba, wani za ka ga gaban sa yakai inchi akalla 8 amma sai yace shi so yake sai yakai inchi 10 ko 11, sai kace zai yi bulala dashi.
Shi azzakari muddin yakai inchi 6 zuwa 8 baka da wata matsala dashi, domin za ka iya gamsar da mace koda bazawara ka aura, muddin bawai da bude da yawa bane
Sannan idan kayi jinya da sanyi har ya zama gaban ka ya takure ya zama kamar na yaro karami, ko kana da basir wanda yakai yana fitar maka da baya ko yayi maka tsiro.
wannan sai ya nemi maganin sanyi wanda mukai bayani a baya, ko kuma wanda basur shima ya kankantar da gaban sa shima ya fara kawar da basur din tukunna.
Abubuwan da za'a samu sune kamar haka:
1. Alo bera (Aloe Vera)
2. Zuma (honey)
3. Man Zaitun (honey)
Yadda za'ai amfani dasu shine kamar haka:
Da farko zaka bare bawon Aloe vera din iya farin ciki(ruwan)ake bukata sai kasa wani abu ka motsa shi ya danyi ruwa-ruwa sannan ka Zuba man Zaitun akai da Zuma ka juya sosai.
zaka ga yayi yauƙi kamar yawu, sai ka diba ka rika shafawa a hankali a gaban ka kana shafawa kamar na tsawon minti 5 sai ka barshi tamsawon minti 30 sai ka wanke da ruwan dumi.
Za ku yi hakan kullum sau 2 a rana, na tsawon wani lokaci za kai mamaki insha Allah.