Kirji Adon 'Yan Mata: Nono Ya Kasu Kashi Daban-Daban |
Ƙirjin mace yana ɗauke da wasu ƙullutu guda biyu da ake kira da nono wasu kuma kan ki rashi da mama, a turance kuma ana kiransa da breast. Kuma shi nono yana fitowa ne a kirjin mace idan ta kai shekarun balaga.
Bincike ya gano cewa nono yana fara fitowa a ƙirjin mace daga shekara 9 har zuwa shekara 14. Ya danganta da saurin yadda yanayin halitar balagar mace yazo mata domin wasu matan yana fito musu da wuri, kuma hakan ya danganta da abincin da mace take ci da kuma yanayin wajen da take yin rayuwa.
Shi dai nono (Breast) zan iya cewa ado ne ga duk wata mace musamman budurwa, domin yana daga cikin mafi jan hankalin dukkan wani namiji. Shiyasa kowace budurwa idan Allah yai mata baiwar nono tana yin alfahari da yin ado dashi domin jawo hankalin duk wani namiji.
A cikin wannan video za ku ji nau'in yadda nonon mace ya Kasu daban-daban da kuma irin wanda maza suka fi so.
Ku latsa nan ku kalli bidiyon
Kirji Adon 'Yan Mata: Nono Ya Kasu Kashi Daban-Daban