Wata Matashiyar budurwa mawakiya Aisha Yobe ta gargadi samarin da suke kokarin ambatar sunanta a sallah Tahajjud da su guji yin hakan.
"Banason wani koda wasa ya ambaci sunana a lokutan sallar Tahajjud domin ni ta mai rabo ce, a cewar Aisha Yobe".
Samari dai da dama suna amfani da lokutan sallar Tahajjud wajen Kiran sunayen 'yan matan da suke son aura.
Tags:
Sirrin mata