Celebrities
Kannywood
Jaruma Amal Umar Ta Yi Kwalliyar Kece Raini A Cigaba Da Bikin Sallah - Android Pols
Wednesday, April 26, 2023
0
Jarumai a Kannywood na cigaba da kece raini na Fidda hotunan Adon da suka yi a bukuwan sallah da ake cigaba da yi.
Itama Fitacciyar jaruma Amal Umar ba'a barta a baya ba inda ta wallafa hotunanta masu daukar hankali.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment