Indai Kana Yiwa Mace Wadannan Abubuwan Guda 3 Ba Za Ta Taba Bari Ku Rabu Da Juna Ba - Android Pols


Cikin Abu uku da mace ta ke bukata wajan mijinta shine ya yi kokari wajen samun daya hakan zai Baku karin zaman lafiya gareta. 


(1) ka yi kokarin ganin azzakarin ka tana da girma sai dai in Allah haka ya yi ka tun farkon halittar ka, amma ana iya neman magani domin kara girmanta da tsawo. 


(2) Idan ba ka da girman azzakari to kayi kokarin wajan dadewa kana yin jima'i da ita hakan zai debe Mata kewar rashin girman azzakarin ka. 


(3) ka zama Mai iya yin wasa da matarka sosai domin shima yana taimakawa wajen Kara nishadi a lokacin jima'i


Idan kana neman wawa a cikin maza ka nemi Wanda ba ya iya biyawa matarsa hakkin aure amma yana iya dukan ta, ta yaya mace za ta zauna da namiji mai irin wannan halin? 


Don haka ka yi duk yadda za ka yi ka tabbatar ka samu hanyar da za ka rinka gamsar da matarka, domin hakan zai kara jawo kaunarka a cikin zuciyarta da kwanciyar hankali. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post