Akwai mazan da idan suna soyayya da mace idan su rufewa yake yi koda macen da suke so ba ta san su amma basa iya fahimtar hakan.
Akwai matan da idan kana yin soyayya da su a fuska za su nuna suna kaunarka amma kuma a Zuciyarsu babu kaunarka a tare da su.
Hakan yasa a wannan bidiyon muka kawo muku wasu alamomi mafi sauki da za ku iya saurin ganowa Idan macen da kuke soyayya tana sonka ko kuma ba ta sonka.
Ku latsa nan domin kallon video 👇👇👇
Idan Har Mace Ba Ta Sanka Ga Wasu Alamomi Da Za Kai Saurin Ganewa - Android Pols