Wani kwararren likita da ya Kware a fannin Jima'i Dr. Damian Atbart ya bayyana wasu hanyoyi guda biyar da ma'aurata za su iya yin amfani dasu idan basa bukatar daukar ciki.
Dr. Damian yace, musamman sabbin ma'aurata wanda basa bukatar samun saurin haihuwa da wuri akwai hanyoyi da dama da za su iya yin amfani da su don hana daukar ciki.
A cikin wannan video za ku ji wasu wasu hanyoyi guda biyar na dabarun hana daukar ciki kamar yadda Dr. Damian ya bayyana.
Ku latsa nan domin kallon video 👇👇👇
Hanyoyi 5 Da Ma’aurata Za Su Iya Yin Amfani Dasu Don Gujewa Daukar Ciki(Juna Biyu)