1: Satar Kallon Ta
2: Yawan Kambama kwalliyar ta da kyaunta
3: Nuna Mata Damuwarka Idan Baka Ganta Ba Kwana Biyu
4: Yawan Aika Sako Gaisuwa Ta Wajen Kawayenta
5: Yawan zancen ta A Gaban Waɗanda Suka Santa
6: Aika Mata Kyautar Bazata
7: Tura Mata Sakonnin Text Na Gaisuwa Akai-akai
8: Kiranta Da Wani Suna Na Musamman
9: Ka Rika Nuna Mata Darajarta Daban Da Sauran Mata
10: Kayi Ƙokarin Gano Wani Matsalarta Da ta Kasa Warwarewa Ka Warware Mata Shi.