Magani
Sirrin 'ya' yan Itatuwa
Garabasar Watan Azumi: Sirrin Hadin Kanakana Da Namijin Goro - Android Pols
Sunday, April 9, 2023
0
Ka samu namijin goro mai kyau ka nika ya dawo gari.
A kullum safe da yamma ka sha Kofi biyu bayan an markada namijin goron da kankana. Kana Iya saka zuma a cikin markaden.
Kayi kaman makwanni 2 kana Sha.
Yana kara sha'awa ga namijin da bai da shi. Yana kara karfin gaba. Yana saka a rabu da matsalar saurin zuwan kai (inzali).
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment