Kasancewa gaban namiji yana daga cikin abinda ke damun maza musamman ma'aurata, don haka duk mai wannan matsalar zai samu citta nau'in iccene mai daraja wanda mutanen sin suka shahara da iya sarrafashi kuma duk wani nau'in magani na sa sha'awa ko karata da ita ake amfani.
Don haka ana daka citta a gaurayata da garin kastul hindi sai azuba zuma da man kanumfari amotse su, sai a rika shan babban cokali 3 sau 3, a rana, amma za'ayi sati biyu anasha ko fin haka gwargadon girman da ake bukatar gaban yayi.
Sannan a yawaita shafa man tafarnuwa a gaba duka kewayensa.
2. Ana samun kwan salwa a fashe cikin Kofi, sai a zuba zuma da garin citta kadan a kadasu sosai za'ayi hakan gab da kwanciya, ana sha a Kwanta, amma a dan motsa jiki. Sannan adanyi gudu(exercise) koda na 10min ne a kalla ayi hakan na tsawon sati guda.
3. A samu man kanumfari da garin habbatussauda da zuma da ridi sai a zuba zuma kwatankwacin robar yoghurt sai garin habbatussauda rabin ledarsa, sai man kanumfari rabin kwalbar sai a zuba ridin ba tare da an sarrafa shi ba ta soyawa ko makamancin hakan, a zuba cokali 5 a rika shan cokali 5, in za'akwanta safe da rana kuma cokali 2 ko 3 a karshe cin abinci, wannan yana magance saurin inzali da kuma kara girman gaba.
Ana dafa duma ko kabushi ta hanyar basu tsoro karsu dafu sai a sauke a markade a zuba madara peak a shanye.
Inaso kuma ku sani yawan shekaru na taka muhimmiyar rawa akan girma da karfin azzakarin namiji.
Domin ba yadda za'a yi ace mutum yayi kamar yadda dan shekara sha takwas zai yi in yakai shekara 50 zuwa sama. ko da yake namiji zai iya ma mace ciki kome tsufansa. amma mace da zaran ta kai menopouse to ita da haihuwa to sai dai wani ikon Allah.
Akwai wani bawon itace da ake kira dan kamaru in aka same shi a hada da jar kanwa kadan a tauna a hade ruwan a gaskiya indai na gasken aka samu za'a ga biyan bukata.
Dangane damatsalar kankancewar gaba, kamar dayawa akwai likitoci da dama da suka yi bayanai akai da kuma matsalolin da sukan jawo hakan.