Nasan kun yi duba da abinda yake faruwa musamman a wannan lokacin inda ake yawan samun samari na auren Zawarawa fiye da auren 'yan mata.
A shekarun baya da wuya ka samu saurayi wanda bai taba yin aure ba ya auri bazawara sai dai budurwa. Amma yanzu lamarin ya canja kusan yanzu idan ka bincika a auren da samari sauke yi musamman a arewacin Najeriya za ka samu sun fi auren zawarawa.
Hakan yasa muka gudanar da bincike mai zurfi muka tattaro muku dalilan da yasa samarin basa auren 'yan mata sai zawarawa.
Ku latsa nan ku kalli video ku ji dalilan 👇👇👇
Dalilai 5 Da Yasa Yanzu Samari Suka Fi Auren Zawarawa Fiye Da Budurwa