Asami kankana na mai kyau ba rubabbiya ba sai ayanyanka ta.
A samu tafarnuwa kunso 3 a bare a daka
Citta guda 3
Tumeric kurkur guda 4
Ruwa pure water Leda 6
Ganyan mangwaro sili 7
Sai a tafasa sosai kuma a tace a rika Shan ruwan Kofi 1 da safe kafin cin abinci haka ma da dare kafin a kwanta barci.
Leda 6 kwana 3 kenan sai a sake yin wani kamar sa.
Insha Allah za awaraka cikin hukuncin Allah daga Dukkan matsalolin sanyi.