Dan Gane da daɗin jimai a tsakanin mata, masana suna da saɓanin ra'ayi akai, kuma mafiya rinjayen a cikin su sun tafi ne akan cewa daɗin jima'i a tsakanin mata ya ta'allaka ne akan wasu ginshiki guda uku yayin da wasu suke ɗora abun akan yanayi na "Ni'imar Mace".
Sannan kuma babban abinda ya kamata a fahimta ga mata shine ni'imar mace daban kuma irin daɗin da zata bayar wajen jima'i shima daban yake.
A cikin wannan VIDEO za ku ji abubuwan da suka bambanta mata masu kiba, sirara, dogwaye da gajeru a yayin kwanciyar Jima'i.
Ku latsa nan ku kalli video 👇👇👇
Bambamcin Dake Akwai Tsakanin Gajeriya, Doguwa, Yar Lukuta Da Kuma Tsaka -Tsaki A Yayin Jima'i
Da fatan idan kun kalla za ku yi amfani da abubuwan da kuka koya wajen faranta ran matanku. Domin idan ka iya gamsar da matarka babu wani abu da zai iya shiga tsakanin ku.