Abubuwan Da Mai Ciwon Ulcer Zai Ci A Lokacin Azumi Ba Tare Da Yaji Wuya Ba - Android Pols




A Wannan lokacin na watan azumi masu Ciwon ulcer suna fuskantar matsala na gaza yin azumi inda wasu ke yin azumin da kyar wasu kuwa suna yi suna hutawa saboda yadda ciwon yake tayar musu.


Sai dai masana kiwon lafiya sun bayyana wasu matakan da ya kamata duk wani mai ciwon ulcer ya kula dasu a lokacin azumi ba tare da yasha wata wahala ba.


A Wannan video za ku ji yadda wani kwararren likita a babban asibitin koyarwa na Aminu Kano ya yi bayanin abubuwan da ya kamata mai ciwon ulcer yai a lokacin azumi.


Ku latsa nan domin kallon video 👇👇👇

Abubuwan Da Mai Ciwon Ulcer Zai Ci A Lokacin Azumi Ba Tare Da Yaji Wuya Ba


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post