Akwai abubuwa da dama da muke aikatawa da suke haddasa saurin gajiya da jin kasalar jiki, sai dai yawanci ba musan hakan ba.
Hakan yasa muka tattaro muku abubuwa 15 da muke yi wanda ke jawo saurin gajiya ga Jikinmu da kuma hanyoyin da za ku magance su.
Domin Jin cikakken wadannan abubuwan ku Kalli wannan video har zuwa karshe, domin za ku amfana sosai daga abubuwan da za ku ji.
Ku latsa nan domin kallon video 👇👇👇
Abubuwan Da Kuke Yi Da Ba Kusan Suna Jawo Muku Saurin Gajiya Ga Jikin ku Ba