Ganin Jini Bayan Jima'i Ko Lokacin Saduwa Na Da Alaka Da Daya Daga Cikin Wadannan Dalilai
Idan mace na ganin jini lokacin ko baya saduwa to akwai daya daga cikin wadannan dalilai kamar haka :
1. Kusantar al'ada, lokacin al'ada ko ovulation ko kuma alamun kyankyanshewar kwai
2. Alamar farko ta PID wato pelvic imflammatory disease
3. Alama ta wasu daga cikin STIs wato sexual transmitted infections
4. Rashin wadatattar ni'ima ga mace, ko karancin tayar da sha'awa lokacin saduwa ya Kamata ace an samu wasa Mai zurfi ta Yadda sha'awa za ta motsa sosai kafin saduwa.
5. Karcewa ko jin rauni a gaba lokacin saduwa musamaman idan ana anfani da hannu lokacin jima'i idan akwai farce a yatsu yana karce wata karamar blood vessels jini ya rika fita.
Lokacin da aka hadu da matsala kafin magani ko daukan mataki akwai bukatan cikakken bayani ga likita ta yadda za'a gane hanyar magance matsalar.
B H R
ReplyDeleteB H R 🇳🇪
ReplyDelete