Akwai wasu abubuwa da dama da suke haddasa raunin gaban namiji wanda ba sanyin mara ne ke kawo su ba.
Akwai maza da yawa Idan suka ji gabansu yai rauni sai su fara tunanin ko matsala ce ta sanyin mara ke jawo musu hakan wanda kuma yawanci ba hakan bane.
Shiyasa a wannan bidiyon muka kawo muku wasu abubuwa da suke haddasa ko jawo raunin gaban namiji da ba su da alaka da cutar sanyi.
Ku latsa nan domin kallon video 👇👇👇
Abubuwan Da Ke Haddasa Raunin Gaban Namiji Da Ba Su Da Alaqa Da Sanyin Mara