Hadin Zuma, Gangamau, Citta da Tafarnuwa suna taimaka wajen warkar da wadannan matsalar:
1- Mura (Tari)
2- Ulcer
3- Ciwon gabobi
4- Hawan jini
5- Matsanancin ciwo marar al'ada
6- Yawan mantuwa
7- Ciwon ciki
8- Matsalolin zuciya
9- Rashin daidatuwar al'ada
10- Narkar da cholesterol
Lafiya Uwar Jiki