Likitoci sun bayyana lemon tsami a cikin jerin yayan Itatuwa dake da muhimmanci saboda irin Sinadaran dake kunshe a cikinsa wanda ke da tasiri ga rayuwar dan adam.
Lemon tsami yana dauke da Sinadaran vitamin C sosai wanda ke iya samar da kaso 20 na bukatar mutum, cewar binciken Hukumar Lafiya ta Healthline.
Da yawan mutane ba su san irin tasiri da muhimmanci da lemon tsami yake dashi ba wajen inganta lafiyar maniyyi ba, wannan dalili yasa muka shirya muku video domin ku ji cikakken bayani kan tasirin lemon tsami ga lafiyar maniyyi.
Ku latsa nan domin kallon cikakken bidiyon 👇👇
Sirrin Boye: Tasirin Da Lemon Tsami Yake Dashi Ga Lafiyar Maniyyi