Breaking
Breaking News
Labaran Duniya
Nine Halastaccen Shugaban Kasar Nigeria Domin Ni Na Ci Zabe kuma kotu za ta karbar min, Peter Obi
Thursday, March 2, 2023
0
ÆŠan takarar shugaban Æ™asa na Najeriya a É—aya daga cikin manyan jam’iyyun hamayya, Labour Party, Peter Obi ya ce shi ne ya ci zaÉ“en da aka yi ranar 25 ga watan Fabarairu 2023.
A cewarsa zai bi duk wani matakin shari’a domin ya Æ™wato nasarar da ya samu cikin karamin lokaci.
Mista Obi ya ce wannan ne karon farko da ya fito duniya yake magana tun bayan kada kuri’ar da ya yi a zaÉ“en, saboda haka ya ce duk wani sako ko magana da aka danganta da shi a baya ba shi ya fada ba.
"Mun ci zaɓen kuma za mu tabbatar wa da 'yan Najeriya hakan," in ji Obi.
Yaya kuke ganin wadannan kalaman na Peter Obi?
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment