Idan ka hada wannan maganin kai kwana bakwai kana sha Za ku rabu da Ulcer gabaki daya - Android Pols


Ina masu fama da ciwon gymbon ciki(ulcer) wanda take sa musu ciwon baya, rikewar kafa, ciwon kai, ciwon jiki, ciwon gabobi, ciwon ciki, amai da tashin zuciya.


Albiahirinku ga wani sabon hadi na magani da za ku yi amfani dashi ku kawo karshen wannan matsalar. Duk wani ciwo in dai ya shafi ciwon gyambon ciki (ULCER) to da yardar Allah za ku rabu dashi a cikin kwanaki 7 kadai.


Ku Kalli wannan video kuji irin abubuwan da za ku nema domin hada wannan maganin. Da fatan idan an amfana za'a sanarwa da sauran mutane domin su ma su amfana.


Ku latsa nan domin kallon video yadda za ku hada maganin 👇👇👇

Idan ka hada wannan maganin kai kwana bakwai kana sha Za ku rabu da Ulcer gabaki daya

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post