HOTUNA: Rarara Ya Yi Rabon Kayan Abinci Da Kudi Ga Mabukata - Android Pols - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

HOTUNA: Rarara Ya Yi Rabon Kayan Abinci Da Kudi Ga Mabukata - Android Pols



Mawaki Rarara ya raba tallafin buhun shinkafa da taliya da kudi wa mabukata a unguwarsa dake birnin Kano 


Duk da kwanaki wasu barayi a rigar siyasa sun fasa gidansa sun kona wani sashi na gidansa da motoci sun saci kaya, amma yau gashi nan yazo yana kyautar kayan abinci da kudade


A yanzu bana tare da mawakin a siyasa, amma wannan abinda yayi ya burgeni sosai













Allah Ya saka masa da alheri

Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel