Fitaccen Furodusa a masana'antar Kannywood Abubakar Bashir Maishadda da matarsa Hassana Muhammad sun cika shekara 1 da aure.
A ranar 13/03/23, Abubakar Bashir Maishadda da Hassana Muhammad sun cika shekara ɗaya da aure. Allah ya ƙara ƙauna, kuma ya kawo rabo, amin.