Celebrities
Kannywood
Labaran Kannywood
HOTUNA: Jarumar Tiktok Murja Ibrahim Kunya Ta Fara Share Harabar Asibitin Murtala
Sunday, March 5, 2023
0
Biyo bayan hukuncin da kotu ta yankewa fitacciyar jarumar nan ta Tiktok Murja Ibrahim Kunya na share babban asibitin Murtala na Kano har tsawon wasu Makonni.
A ranar Lahadi dai aka hangi jarumar ta fara yin shara a asibitin kamar yadda za ku gani a Wannan hotunan.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment