Dattijon Da Ake Zargin Ya Auri Karamar Yarinya Yar Shekara 11 Ya Mayar Da Martani - Android - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Dattijon Da Ake Zargin Ya Auri Karamar Yarinya Yar Shekara 11 Ya Mayar Da Martani - Android


A kwanakin baya ne wasu hotuna da wani dattijo ya auri wata karamar yarinya suka yi ta yawo a shafukan sada zumunta. Inda mutane ke ta bayyana ra'ayoyinsu kan auren. 


Wasu na ganin cewa bai dace tsoho Kamarsa ya auri wannan karamar yarinyar ba, wasu kuwa suna ganin hakan ba wani abu bane. 


Yawan maganganun yasa dattijan ya mayar da martani ga masu sukar auren nasu inda ya wallafa a shafinsa na Facebook kamar haka :


Auren da na yi a baya-bayan nan ya haifar da tashin hankali da zarge-zarge marasa tushe na cewa na auri yarinya mai karancin shekaru wasu na nuna cewa tana da shekara 11 an tilasta mata ta aure ni. Wannan ba gaskiya ba ne.


 Bidiyon Bikin Bikin  namu Ya Yadu. Hakan yasa na yanke shawarar yin shiru da bakina amma an shawarce mu da mu fito mu faÉ—i gaskiyar lamari. 


Matata abar Æ™aunata tana da shekara 21 tana sona kuma ta zaÉ“e ni a matsayin mijinta kuma ni ma ina sonta. Ina fata masu sukar hakan za su tabbatar da hakan a wannan hoton kuma su bar mu haka don jin daÉ—in  amarcinmu.

Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel