Sirrin mata
BINCIKE: Dalililan da yasa bakar mace tafi farar mace karko da nagarta - Android Pols
Monday, February 20, 2023
0
Ba tun yanzu mutane ke yawan tafka muhawara akan macen da tafi nagarta da tasiri tsakanin baka da fara. Sai dai har zuwa yanzu ana cigaba da tafka muhawara akan wannan lamarin.
Masana masu bincike suma sun tafka muhawara akan wannan lamarin, sai dai da yawa daga cikin su sun bayyana sirrin fara da kuma bakar mace.
A cikin wannan video mun tattaro muku wasu daga cikin binciken da aka yi wanda ya nuna yadda bakar mace tafi farar mace karko da nagarta. 👇👇
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment