Magani
Sirrin 'ya' yan Itatuwa
Alamu 5 da za ku gane kuna cin gishiri da yawa a jikin ku
Wednesday, February 22, 2023
0
Ana amfani da gishiri a matsayin É—anÉ—ano. Ana kuma amfani da shi wajen samar da wasu abubuwa kamar rini, tukwane, sabulu, da chlorine. An fi yin amfani da gishiri a masana'antu a matsayin sinadarai.
A cewar Hukumar Lafiya ta Duniya, yawan gishirin da kuke ci a kullum bai kamata ya wuce 1.5g ba, ko fiye da rabin teaspoon(cokali). Kada ku yi amfani da fiye da adadin da aka ba da shawarar ku yi, don zai iya zama haÉ—ari ga lafiyar ku.
A cikin wannan video za ku ji wasu alamomi guda biyar da za ku gane kuna cin gishiri da yawa a jikin ku, da kuma hanyoyin da za ku rage yawan amfani da gishiri.
Ku latsa nan domin kallon video 👇👇👇
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment