Al'ajabi
Labaran Ban Al'ajabi
Yafi Mijina Dadi Da Gamsarwa, Cewar Matar Aure Da Aka Kama Da Kwarto - Android Pols
Wednesday, January 18, 2023
0
Wata ‘yar Najeriya mai suna Mama Purity da aka kama tana kwanciya da wani magidanci makwabcinta ta ce ta tsunduma cikin lamarin ne saboda ta gano makwabcin ya fi mijinta dandano da iya kwanciya.
Mama Purity ta kuma bayyana cewa tana taimaka wa makwabcin nata "da take jin dadin kwanciya" yin masa wasu ayyukan gida idan matarsa bata nan kuma yana biyan ta.
Makwabcin mai suna Papa Basiru shi ma ya yarda ya kwanta da matar amma ya ce matarsa ta fi Mama Purity dadi.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment