Burukan yan mata na daya daga cikin abubuwan dake haddasa yawan mace-macen aure a wannan zamanin.
A cikin wannan video mun tattaro muku wasu daga cikin dabi'u na yan matan wannan zamanin wanda ke jawo yawaitar zawarawa.
Ku latsa nan ku kalli bidiyon 👇👇👇