Kuyi iyakan kokarinku ku biya amanar da aka baku da ta iyalin ku."
"Abin duniya abin banza, ku rike amana, ku rike jama'ar da ke karkashin ku."
"Na shekara 80, na yi aikin soja, na yi na ofis, na shiga siyasa, na nemi shugaban kasa sau uku, na shiga shari'a na ce a tausaya min, sai aka min dariya".
"Mu mun gama namu Insha'ALLahu, nan da wata biyar zamu koma gida.".
Ku yi noma, Buhari ya yi kira ga al'ummar Yobe Shugaban kasan ya bayyana cewa idan lokacin damina yazo, mutane su fita noma don samun abinci.