MASANA: Jerin Abinci 7 Da Cin Su Ke Kawar Da Damuwar Dan Adam - Android Pols




Wasu likitoci da suka kware a duba masu fama da tabuwar hankali sun yi kira ga mutane dasu guji yawan saka kansu cikin matsanancin damuwa, domin yin haka na daga cikin abubuwan dake haddasa tabuwar hankali.


Mutum kan fada cikin matsanancin damuwa ne idan bashi da halin samun biyan wani bukata nasa ko kuma saka abu arai ko kuma rashin samun wani abu da aka sa a gaba.Sai dai kuma abinda ba a sani ba shine yawan saka kai cikin damuwa baya sa a samu biyan bukata sai dai a fada cikin hadari da ya kan kai ga tabuwar hankali a lokutta da yawa.


A cikin wannan video za ku ji yadda wasu kwararrun likitoci suka bayyana nau'in kayan abinci 7 da cin su ke Kawar da damuwar dan adam.



Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post