Jaruma Saratu Daso Ta Nemi Tallafi Domin Yin Shagalin Zagayowar Ranar Haihuwarta - Android Pols - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Jaruma Saratu Daso Ta Nemi Tallafi Domin Yin Shagalin Zagayowar Ranar Haihuwarta - Android Pols


Fitacciyar jarumar Kannywood, Hajiya Saratu GiÉ—aÉ—o wacce aka fi Kira da Daso, ta fito da wani sabon salo na yin bikin murnar zagayowar ranar haihuwa inda ta nemi masoyan ta da su tura mata kuÉ—i don taya ta murna.


A wani saÆ™o da ta wallafa a soshiyal midiya ranar Laraba, Daso ta yi wannan sanarwar tare da yin murnar ranar da ta Æ™ara a cikin shekarun ta, inda ta Æ™ara da cewa: 


“Amma ni ba na yin taron mutane wai dan murnar cikar shekara, amma ga bank details É—i na nan ana iya tura min kuÉ—i don taya ni murna. Don haka ga Lambar asusun ajiya ta na banki nan ga duk wanda zai tura mini”.


Jama’a dai da dama sun yi mata fatan alheri tare da roÆ™on Allah ya Æ™ara shekaru masu albarka.


Jarumar ‘yar wasan barkwanci ta wallafa lambar asusun ajiyar nata ba tare da É“ata lokaci ba.


Kawo yanzu dai babu wani bayani akan adadin kudin da masoyanta suka turama ta. Shin a ganin ku abinda ta yi ya dace? Ku bayyana mana ra'ayoyin ku. 


Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel