Celebrities
Kannywood
Labaran Kannywood
HOTUNA: Rahama Sadau tare da Fitaccen jarumin Fina-finan Indiya Yayin Daukar Sabon Film Da Take Yi
Thursday, January 19, 2023
0
A cigaba da daukar sabon film din da ta ke yi a masana'antar Bollywood, jaruma Rahama Sadau ta wallafa wasu Sabbin hotuna da ta yi da jarumi Rajnieshduggall.
A shafinta na Facebook ta yi rubutu kamar haka;
"Screen time with one of the best 😳🥰💙 @rajnieshduggall 😘
“Postcards” dropping as promised🥰
Directed by ; @hamishadaryaniahuja"
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment