Ga jerin dalilan dake jawo yawan mace-macen aure a arewacin Najeriya - Android Pols - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Ga jerin dalilan dake jawo yawan mace-macen aure a arewacin Najeriya - Android Pols


A Wannan lokacin ana yawan samun yawaitar mutuwar aure musamman a yankin arewacin Najeriya ta tsakiya. Kullum ana yin aure kuma kullum aure na mutuwa. 


Wani auren idan aka yi shi baya wuce watanni 2 zuwa 3 sai kaji an rabu da juna, kai akwai auren da nagani anyi amma ko sati 3 bai yi ba aka rabu...


Wannan ne yasa muka gudanar da bincike domin gano musabbabin yawan mutuwar aure da kullum yake Karuwa a cikin al'ummar mu.

Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel