Saurayi tun daga shekara 17 abinda yai gaba akwai wasu abubuwa da ya kamata ya fara nazari da duba akan su domin cika burinsa na yin rayuwa mai inganci a duniya da kiyama.
Ba kowane saurayi bane Idan ya fara girma yake iya tunani mai kyau ba wanda zai inganta rayuwarsa ta duniya days samun zuri'a dayyiba.
A Wannan video za ku ji yadda samari ya dace su yi tun farkon fara balagarsu har zuwa lokacin aure da rayuwar da za'a yi a cikin aure.