Aure
Biki
Jima'i
Sirrin Jima'i
Zaman Aure
Domin Sabbin Ma'aurata: Matakin Samun Nasarrori A Daren Farko - Android Pols
Tuesday, January 3, 2023
0
Kamar dai yadda kowa yasani shi daren amarci da ake kira da daren amarci dare ne mafi muhimmanci ga sabbin ma'aurata domin dare ne da amarya da ango suke bude sabon littafi na sabuwar rayuwar su.
Don haka yana da matukar muhimmanci da sabbin ma'aurata su yi dukkan shirin da ya dace domin samun nasarar wannan dare mai muhimmanci, domin samun nasarar daren ko akasin hakan na da tasiri sosai na tafiyar da rayuwar ma'aurata.
A cikin wannan video za ku ji Irin matakai da Shirin da ya dace ma'aurata su yi domin cimma nasarar su a daren farko.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment