Mutane da dama suna shan kankana musamman a lokacin da suka kammala cin abinci da rana ko kuma mafi yawan lokaci da dare. Wasu kuwa suna sha ne a duk lokacin da suka yi sha'awa.
Sai dai akwai wani sirri da shan kankana ke tattare da shi idan ana sha da sanyin safiya kafin aci komai wanda ba kowane yasan hakan ba.
Ku Kalli wannan video domin ku ji fa'idodin dake tattare da shan kankana da sanyin safiya kafin cin komai.
Tags:
Sirrin 'ya' yan Itatuwa