Celebrities
Kannywood
Labaran Kannywood
Cikin Hotuna: Yadda Mawaki Rarara Ya Yi Bikin Zagayowar Ranar Haihuwarsa - Android Pols
Tuesday, January 10, 2023
0
Yadda bikin murnar zagayowar ranar haihuwar mawaki Dauda Kahutu Rarara ya kasance.
Tarin mutane da dama sun halarci wajen taron bikin ranar zagayowar haihuwar mawakin inda aka ci abinci aka sha.
Hotuna daga Rabi'u Garba Gaya.
Leave Comments
Post a Comment