A Wannan zamanin ana yawan samun maza dattijai suna auren mata masu kananan shekaru wanda hakan ke tayar da hankalin Samari musamman wadanda suke son yin aure.
Hakan yasa shafin Bin-Affan tv na YouTube ya gudanar da wani bincike inda ya tattaro muku wasu dalilai 9 da yasa 'yan mata da yawa suka fi son auren dattijai fiye da Samari.
Ku Kalli wannan video domin jin cikakken dalilin da yasa dattijai suke yin wuff da 'yan mata su bar samari da tagumi.