Wani bidiyo da ya dauki hankalin al'umma da fitaccen jarumi a Kannywood Bello Muhammad yai cikin kuka, inda ya bayyana cewa matashi Kamal Aboki zai je ya girbi abinda ya shuka saboda irin abubuwan da yai kafin ya bar duniya.
Ga dai bidiyon da jarumi Bello Muhammad yai kamar haka ;