Wani matashi da suka yi makaranta tare da jarumar Kannywood Rahama Sadau ya bayyana yadda ya yi kewar jarumar tsawon lokaci.
A wata hira da gidan Radio Freedom Radio suka yi dashi mutumin ya bayyana yadda suka yi soyayya har bayan gama makarantar.
Ga cikakken bidiyon tattaunawar 👉 Video